A yau kamar karfe 11:30 na safe, Shugaba Buhari ya karbi takardar shaidar zaben shugaban kasa.
Wani rukuni na karkashin hukumar kula da harkokin jakadun kasa (NCAN), a makon da ya wuce, sun ce dole ne ya ba da Naira miliyan 45 don sayen takardar fitowa takaran suhugaban kasa a karkashin jam'iyyan APC wanda ya bayyana a matsayin sabon zabe a shekara ta 2019.