Shugaban wata jiha a Kudu magoya bayansa sun juya masa baya zuwa jamiyyar APC

Shugaban PDP na wata jiha a Kudu da magoya bayansa 5,000 sun sauya sheka zuwa APC:

Jigo a jam'iyyar PDP kuma tsohon kwamishinan Lafiya na jihar tare magoya bayansa 5,000 sun koma APC.

Sauran wadanda suka koma APC din sun hada da Sir Godwin Idungafa, tsohon mataimakin ciyaman na karamar hukumar Ika da Mr Harry Eduo, tsohon kansila a karamar hukumar Ika da wani fittacen lauya kuma dan siyasa, Uyo Udom.

Enregistrer un commentaire

Plus récente Plus ancienne