Innah lillahi Wa Innah Ilaihi Raji'una.
Ansaka Ranar daurin Auren Shi 1st/02/2019, yau sauran kwana bakwai Allah ya dauki Ransa.
Wannan jajirtaccen, Hazikin jarumin soja Mai Suna isah A. ya rasa ranshi a fagen gumurzu da Yan ta'addan Boko Haram A wani Hari da suka kai A garin Buni yadi dake jihar Yobe .
Mun Addu'ar Allah Ya jikansa Da Rahama Yayi masa sakayya da gidan Aljannah
muna Addu'a sauran sojojin mu Allah ya Kare mana su, Kuma ya Basu nasara Akan Wannan yaki da sukeyi da kungiyar Boko Haram Amin.
Buni Yadi Attack... RIP Isa
The lovely couple had their wedding fixed for February 1st, 2019.
He spared some time and took these Pre-wedding pictures with his heartthrob. He couldn't live to see the date.
He was one of the soldiers we lost in last Buni Yadi attack by Boko Haram.
We pray for the repose of his soul & those of our gallant soldiers who have paid the supreme price in the defence of their fatherland.🙏🏽
Rest in Peace Isa
Tags
Allahu Akbar
