ZAN AZURTA ABOKAINA IDAN NAHAU MULKI CEWAR ATIKU






Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya ce abokansa ne ba 'yan uwa ba idan ya hau mulki
- Atiku ya bayyana cewar aboakansa na da hakkin su yi arziki a gwamnatinsa matukar ba ta hanyar cin hanci bane
 - Kazalika, ya jaddada aniyar sa ta sayar da kamfanin dillancin man fetur na kasa (NNPC) matukar ya hau mulkin Najeriya Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa a karkashin inuwar jam'iyyar PDP, ya ce zai azurta a O'Kane a idan ya hau mulki.





Atiku ya bayyana haka ne a yammacin jiya, Laraba, yayin gabatar da jawabi ga taron wasu 'yan kasuwar jihar Legas a taro na musamman da aka bawa Atiku damar yin magana a kan 'hanyoyin farfado da tattalin arzikin Najeriya'. "Ba zan azurta 'yan uwana ba sai dai abokai. "Abokaina sun cancanta su yi arziki amma ba ta hanyar cin hanci ba," a cewar Atiku.

Enregistrer un commentaire

Plus récente Plus ancienne