OSINBAJO YAYI HATSARI A JIRGIN SAMA!


- Mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo, yayi hatsari a hanyarsa na daga Abuja zuwa Kabba da ke jihar Kogi

- Laolu Akande, mai magana da yawun Osinbajo, ya ce mataimakin shugaban kasan da tawagarsa suna nan lafia, kuma ba wanda yaji rauni.

- Osinbajo ya gana da Sarkin Kabba a jihar Kogi bayan wannan lamarin.

Abinda ya faru na iftila'in, ya faru ne yau Biyu ga watan Febureru shekarata 2019(02/02/2019).


Kakakin 'yan sandan Osinbajo, Laolu Aknade, ya tabbatar da wannan lamarin, amma ya ce mataimakin shugaban ya kasance lafiya kuma ba a samu wani matsala ba.



Ya ce: Mataimakin Shugaban kasan, bayan iftila'in hatsarin jirgin saman(Helicopter), ya samu ya tsira da ranshi da sauran rundunanshi duka.
Kaman yanda ya sa a shafinshi ta Twitter.

Enregistrer un commentaire

Plus récente Plus ancienne