TALLAFIN KUDI GA MASU KANANAN SANA'O'I DA QUNGIYOYI

[KA NEMA YANZU] TALLAFIN KUDI GA MASU KANANAN SANA’OI DA KUNGIYOYI DAGA GIDAUNIYAR SLOAN FOUNDATION
Home > NGOs > [Ka Nema Yanzu] Tallafin Kudi ga Masu Kananan Sana’oi da Kungiyoyi daga Gidauniyar Sloan Foundation

 
[Ka Nema Yanzu] Tallafin Kudi ga Masu Kananan Sana’oi da Kungiyoyi daga Gidauniyar Sloan Foundation

 
Frictionless Data Tool Found, Tsarin tallafi ne da gidauniyar Sloan Foundation ta shirya a wannan shekarar domin taimakawa dai-daiku da kuma kungiyoyi domin samun kwarin gwiwa wajen bunkasa al’amuran su, karkashin tsarin za’a bada tallafin Dala Dubu Biyar $5,000 kimanin Miliyan Daya da Dubu Dari Takwas da Ashirin da Biyar N1,825,000.

 Ana bukatar dai-daiku da kungiyoyi na Kimiyya da Fasaha da duk wata basira da kake da mutum yake da ita, muyi amfani da wannan damar wajen fito da mutane masu basira da muke dasu.


An gabatar da irin wannan tallafi a shekarar 2017, an kara fadadada shi a wannan shekarar, ga duk mai bukata sai ya cike wannan form din nasu:👇👇

SHIGA NAN DOMIN CIKE FORM DIN


 
 

Ranar Gama Nema: Za’a gama neman wannan tallafi ranar 30th, April, 2019.

Domin Qarin Bayani a tuntu6esu ta  Email dinsu ;     frictionlessdata@okfn.org

Enregistrer un commentaire

Plus récente Plus ancienne