INEC YAKARMU TAYI A ZABEN 2019

INEC yakar mu tayi a zaben 2019 - Oshiomhole 


Shugaban jam'iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa Adams Oshiomhole ya yi zargin cewa Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta, INEC ta tauye wa jam'iyyarsa hakokinta a babban zaben 2019 da aka kammala. Oshiomhole ya yi wannan zargin ne a wata hira da akayi da shi a gidan talabijin na Channels a wani shiri mai taken 'Hard Copy' a ranar Juma'a. "Ban gamsu da yadda INEC ta gudanar da zabe ba. Rashin adalci da INEC ta yiwa APC abu ne da ya fito fili karara," inji shi. "INEC ba ta yi mana adalci ba a kan batun zaben cikin gida da muka yi, INEC ta nuna wariya a kan yadda ta zabi wuraren da tayi amfani da na'urar tantance katin zabe da kuma rashin amfani da shi a wuraren da ta ga dama 

Enregistrer un commentaire

Plus récente Plus ancienne