[karanta Kaji] ATIKU DA ALQALI A KOTU

Idan ka karanta wannan zaka kara gane cewa zaben 2019 na Shugaban kasa anyi sahihin zabe, misali ne zan bayar, misali Atiku yaje  kotu sai Alkali yace....


1. Alkali : - Kaci zaben mazabar ka?
Atiku yace : A'a mai shari'a ban ci ba..
2. Alkali : Kaci zaben ward din ka?
Atiku : A'a mai shari'a ban ci ba.
3. Alkali : Obasanjo da yake goyon bayan ka yaci zaben mazabar sa? PDP taci a wurin?.
Atiku : A'a mai shari'a Buhari ne yaci wurin ma.
4. Alkali : Dafta Ahmad Gumi da Sheikh Sambo Rigachukun dake goyon bayan ka sun kawo maka mazabun su cewa PDP taci zaben wurin??
Atiku : Ya mai girma mai shari'a APC ta Buhari ita taci mazabar Ahmad Gumi da Sheikh Rigachukun.
5. Alkali : IBB dashi da Kwankwaso suna goyon bayan ka, PDP taci mazabun su??.
Atiku : Allah ya kara maka nasara APC ce taci mazaban IBB da Kwankwaso.
6. Alkali : Yanzu kai kana tunanin anyi magudi kenan a Wadannan wuraren, bayan akan idon ka aka yi, ko akan idon agent din ku na PDP?
Atiku : Allah ya kara wa kotu adalci ba'a yi magudi ba, akan idon mu aka yi.
7. Alkali : Yanzu kai ka san da haka kuma kazo kotu, kana bata mana lokaci?
Atiku : Ya mai shari'a dama ina so nayi maka magana akan batun NNPC...
8. Alkali : Kai ka nutsu fa, kotu ba wurin wasa bane, ta yaya muna magana akan zabe zaka kawo mana maganar NNPC..
Atiku : Allah ya kara wa kotu nasara, dama su Buba Galadima ne suka ce nazo....
Alkali: Kai, wallahi kasan Allah......
Ammafa Duka Wannan Misali ne 

Enregistrer un commentaire

Plus récente Plus ancienne