[sabon Salo] WATA HIKIMAR SATAN AWAKI A RIGA
Wannan wani Barawo ne da Ya6ullo da wata Dabara na Yadda Yake Satan Awaki, Saidai Kuma Hausawa Nacewa Rana Dubu Ta Barawo Rana Daya ta mai Kaya
Domin Kuwa Dubun Wannan 6arawon tacika inda Ya sanqame wata Akuya ya yankata ya fedeta harma Yasanya dukkan Naman Ajikinsa
Abun mamaki Sai yasanya Rigarsa tare da mayafinsa bazaka gane Abu yaqunshe acikiba, Wannan Abun yafaru ne a Kenya
Tags
Al'ajabi