Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un.
Hakika duk kan mai rai mamaci ne, kuma Allah baya barin wani dan wani.
Ana sauran sati uku bikin aurenta Allah karɓi abarsa. Ashe duk jiran zuwan ranar auren nan da kike Allah be ƙaddara zaki gani ba. Kana naka tsarin rayuwa Allah kuma ya riga ya gama tsara yadda zata kasance. Babu wanda ya ɗora miki mutuwa Naseeba ke da kanki ki kai kanki asibiti sai gashi an dawo da gawarki.
A gida aka mata wanka aka mata sutura, Mahaifiyarta ta ce a É—auko zanen lefen ta a raka ta dashi. ðŸ˜Mahaifiyarki tayi kukan rashinki Naseeba kamar zata mutu. Muma mun yi kukan rashin ki. Mutuwarki ta zoma kowa a bazata. Wani iko sai Allah, shikenan yanzu rayuwarki ta zama tarihi. Allah ya haÉ—a fuskokin mu a aljanna, kaasa mu zama masu shedun É—aurin auren ki a can.ðŸ˜
Allah ya kyautata makwancinki, ya haska Æ™abarin ki, yasa can ya fiye miki nan, Allah kasa mutuwa ta zama hutu ga Naseeba Alkali. ðŸ˜
Tags
jimami