Mijin Ya Yanka Matarsa Da Wuka

Mijin Ya Yanka Matarsa Da Wuka



Shidai wannan lamari ya farune a unguwar Dorayi Babba dake karamar hukumar Gwale a nan Kano, kusa da inda muka baku labarin zargin wani almajiri ya rataye yaron gidan da yake akai a makon da ya gabata.

Saurari shirin Baba Suda na daren yau Laraba karfe 10:30 pm a tashar Dala Fm don saurari Cikakken rahoton.

Enregistrer un commentaire

Plus récente Plus ancienne