NAFILAR RAMADAN DARE 11
![]() |
NAFILAR DARE NA SHA DAYA (11).
Raka,a (4) akowacce raka,a akaranta fatiha (1) da inna
anzal-nahu (7).
Idan an idar a karanta.
Lahaula-wala kuwata illa billahil-aliyyul azimi (70). Sai a karanta salatin annabi s.a.w sannan sai akaranta. YA GAFURU (100).
Allah ya bada ikon aikatawa Amin
NAFILAR DARE NA SHA DAYA (11)
(11) 2023 -HAPPY NEW YEAR- -
RAMADAN KAREEM
.jpeg)
Macha allah
RépondreSupprimer