Allah Y'a Yiwa Alh Sulaiman Kero dake cikin garin Kaduna, Sakamakon Fetur Da Uwar Gidansa ta zuba musu Tare Da Amaryarsa

Ta Watsa Musu Kerosene dinne ta Window Sannan ta kunna musu wuta shi da Amaryar sa a daren angwancinsu.
Yanzu haka Allah ya karbi rayuwarsa, da fatan Allah ya jikansa Da rahma, Matar tana Asibiti tana jinya, Ku sanya ta acikin addu'o'inku.
Allah Ya Bata Lafiya, Allah Y'a Jikan Sa Da Rahma, Allah Y'a Jaddada Masa Rahma. Amiin
Tags
Labarai