Tun Lokacinda Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Yasanya Dokar harbewa Ga Duk Wanda Aka kama Yaje Satan Quri'un Al'umma

Wannan Yasa Kowa Kowa Yake Taka Tsantsan Wajen Shiga Wannan Shirgi Dan Haka Kowa daya Kada Quri'a sai Yakoma Gefe Ya Zubawa Sarautar Allah Ido
Dukda Wannan Barazana Amma tare da hakan bai Hana Wasu Gungun Matasa Su 10 Afkawa Akwatunan Za6eba Da Nufin Sacewa A Jihar Abia
Saidai Gungun matasan Basuci Nasaraba Domin Domin Jami'an Tsaro Sun Cafkesu Inda Suka Musu Daurin Kawo Wuqa
Wannan yasa Ake ta tafka muhara Wasu Suna Ganin Akashesu daboda Suna neman jefa al'umma cikin mawuyacin hali Inda Wasu kuwa cewa sukayi Ae shima Shugaban Qasan Kawai Yayi wannan Furucin ne Saboda Baraxana Ga Mutane #Bbchausa
Amma Yaya kuke Kallon Al'amarin
Kuyi Comments Aqasa👇👇
Tags
zaben2019