A KASHESU KOH ABARSU??

Tun Lokacinda Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Yasanya Dokar harbewa Ga Duk Wanda Aka kama Yaje Satan Quri'un Al'umma 



Wannan Yasa Kowa Kowa Yake Taka Tsantsan Wajen Shiga Wannan Shirgi Dan Haka Kowa daya Kada Quri'a sai Yakoma Gefe Ya Zubawa Sarautar Allah Ido 



Dukda Wannan Barazana Amma tare da hakan bai Hana Wasu Gungun Matasa Su 10 Afkawa Akwatunan Za6eba Da Nufin Sacewa  A Jihar Abia 

Saidai Gungun matasan Basuci Nasaraba Domin Domin Jami'an Tsaro Sun Cafkesu Inda Suka Musu Daurin Kawo Wuqa 




Wannan yasa Ake ta tafka muhara Wasu Suna Ganin Akashesu daboda Suna neman jefa al'umma cikin mawuyacin hali Inda  Wasu kuwa cewa sukayi Ae shima Shugaban Qasan Kawai Yayi wannan Furucin ne Saboda Baraxana Ga Mutane #Bbchausa


Amma Yaya kuke Kallon Al'amarin 

Kuyi Comments Aqasa👇👇


Enregistrer un commentaire

Plus récente Plus ancienne