sakamakon Zabe daga Garuruwa 3 Kano, Jigawa, Borno



A yayin da a jiya Asabar, 23 ga watan Fabrairun 2019, mai aukuwar ta auku, an gudanar da babban zabe na kujerar shugaba kasa da ta 'yan majalisun tarayya cikin duk wani kwararo, lungu da sako da ke fadin kasar nan.




 Bisa ga madogara ta kiyasi da kuma hasashe, tun a yanzu da yawa daga cikin mafi akasarin 'yan takara masu hankoron madafan iko na kujerun mulki a fadin kasar nan, sun fara sanin makomar su ta samun nasara ko kuma akasin haka. Tun a jiya da yawa daga cikin sakamakon babban zabe na wasu rumfuna da mazabu a fadin kasar nan ya fara bayyana, a yau shafin mu na Jaridar Najeriya  zai ci gaba da kawo muku yadda ta kaya a jihohin Kano, Adamawa, Borno, da kuma Yobe. Jihar Kano Kash! Kamar yadda alkalin zaben Mallam Sani Umar ya bayyana a yau Lahadi, Sanatan shiyyar Kano ta Tsakiya ya gaza fidda kan sa kunya a wurin dan takarar kujerar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar.

Mallam Umar ya zayyana cewa, Atiku ya lashe kuri'u 13,113 yayin da ya sha babban kayi a hannun shugaban kasa Muhammadu Buhari, dan takara na jam'iyyar APC, wanda ya samu kuri'u 26, 110 a karamar hukumar Madobi da ta kasance mahaifa ga tsohon gwamna Kano, Kwankwaso.


Dan Majalisar mai wakilcin shiyyar kananan hukumomin Kiru da Bebeji, Abdulmumin Jibrin na jam'iyyar APC ya sha kyar, inda ya sake samun nasara da kimanin kuri'u, 41,071 yayin da abokin adawar sa na jam'iyyar PDP, ya samu kuri'u 40, 412.

Sakamakon zaben kujerar shugaban kasa daga karamar hukumar Garun Mallam;
 APC: 23, 810
PDP: 4,861
Sakamakon zaben kujerar shugaban kasa daga karamar hukumar Tofa;
APC: 19,984
PDP: 7,732
       Kamar yadda Salihu Tanko Yakasai, hadimin gwamnan jihar Kano akan sabuwar hanyar sadarwar zamani ya bayyana s hafin sa na zauren sada zumunta, mun samu cewa, dan takarar kujerar majalisar wakilai na karamar hukumar Madobi, Hon. Kabiru Idris, ya lashe zaben sa. 

 Honarabul Kabiru na jam'iyyar APC ya lashe zaben sa da kimanin kuri'u 22,100 a matsayin wakilin kananan hukumomin Kura, Garun Mallam da kuma karamar hukumar Madobi da ta kasance mahaifa ga tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabi'u Kwankwaso.

 Jigirya, Kawaji ward, Nasarawa LGA Kujerar shugaban kasa;
 APC: 88
 PDP: 14
Kujerar Sanata;
APC: 76
PDP: 28

Majalisar Wakilai;
 APC: 69
 PDP: 28
PU 017.


Jigirya, Kawaji ward, Nasarawa LG Kujerar shugaban kasa;
 APC:120
 PDP: 22

Kujerar Sanata;
 APC: 8
 PDP: 58

 Majalisar Wakilai;
APC: 78
PDP: 56
PU 019.



Jigirya, Kawaji ward, Nasarawa LGA Kujerar shugaban kasa;
 APC: 230
 PDP: 39

 Kujerar Sanata;
APC: 165
 PDP: 96

 Majalisar Wakilai;
 APC: 137
PDP: 47



Mazabar Kwankwaso a garin Madobi;
 PDP: 156
APC: 72

Jihar Adamawa
 Low Cost
PU:016;
Lokuwa ward, LG: Mubi North Kujerar Shugaban kasa;
 PDP: 156
 APC: 78

Ajiya ward (Mazabar Atiku)
 APC: 186
PDP: 140 
PU:10
 Unguwar Mbamoi dake fadar Lamidon Adamawa;
APC: 228
PDP: 138




Jihar Yobe
PU: Sabon Layi Pri, School; Code: 012 B; LG: Potiskum RA: Bolewa B, Yobe South Senatorial District.

 Kujerar shugaban kasa;
APC: 265
 PDP: 12


 Kujerar Sanata;
 APC: 155
 PDP: 116
Majalisar Wakilai;
APC: 171
 PDP: 101

 Sabon Layi Pri, School; Code: 012 A; LG: Potiskum RA: Bolewa B, Yobe South Senatorial District.

 Kujerar shugaban kasa;
APC: 248
 PDP: 3

Kujerar Sanata;
 APC: 152
 PDP: 98

 Majalisar Wakilai;
 APC: 179
 PDP: 57


Jihar Borno
Zaben kujerar shugaban kasa a karamar hukumar Magumeri
APC: 12,739
 PDP: 694
PU 004.

Bale Galtimari Jere
 APC: 244
 PDP: 32
 PU 005.
 Bale Galtimari Jere
 APC: 349
 PDP: 35
PU 014.
 Waziri Babagana, Shehuri South Ward
APC: 200
PDP: 7 PU 023.
Kukawa, Lamisula Ward
 APC: 190
PDP: 21
Bakin Kasuwa, garin Shaffa, Hawul LGA
 APC: 288
PDP: 3
Mandagirau, Biu LGA
 APC: 2590
PDP: 154.

Enregistrer un commentaire

Plus récente Plus ancienne