[KI NEMA YANZU] RANCEN KUDI MARA RUWA GA MATA MASU SANA’O’I DAGA BANKIN FCMB


[Ki Nema Yanzu] Rancen Kudi Mara Ruwa ga Mata Masu Sana’o’i daga Bankin FCMB



Bankin FCMB ya shirya bayar da rancen kudi har sama da Miliyan Biyar N5Million ga ‘ya’ya mata ‘yan Nigeria masu sana’a ba tare da karin kudin ruwa aciki ba.

 

An samar da hanya mai sauki ga matar da take bukatar nema, idan ke ‘yar Nigeria ce kuma kina aiwatar da sana’a to kina da damar neman wannan rance, bankin zaizabi wadanda sukayi nasara daga cikin wadanda suka nema sannan yayi taro na basu horo wanda daga nan kuma za’a danka musu kudaden.


 

Za’a baiwa mata guda 40 rancen kudi, sannan za’a baiwa mata guda 80 horo na musamman akan yadda zasu bunkasa kasuwancinsu, yi kokarin kasancewa daya daga cikinsu.


 
 



 
 

Allah ya bada sa’a amin.

Enregistrer un commentaire

Plus récente Plus ancienne