NAFILAR RAMADAN DARE NAGOMA 10

 NAFILAR  RAMADAN DARE NAGOMA 10

NAFILAR DARE NA 10

Wanda yayi sallar nafila a dare na 10 na watan azumin ramadana raka'a 4 sallama2 za'akaranta akowace raka'a fatiha 1 Kulhuwal lahu ahad 13

Sannan idan an'idar da sallar za'akaranta wannan suna na Ubangiji SWT sau 100 gashi (ya ladifu) يالطيف

FALALARTA 

Wanda ya aikata haka bazaitashi daga mazau ninsaba harsai mai kira daga sama yace yakai bawana hakika nagafarta maka zunubanka wanda suka gabata da wanda suka jinkirta 


Ya Allah kakara tsarkake zuciyarmu

1 Commentaires

Plus récente Plus ancienne