A Haramtawa Buhari Fita Qasar Waje

A Haramtawa Buhari Fita Qasar Waje




Femi Falana, shahararren lauyan nan na kare hakkin dan-adam, ya bukaci da a hana jigajigan ma'aikatan gwamnati musamman shugaban kasa da gwamnoni yawace-yawace zuwa kasashen ketare har sai an shawo kan tabarbarewar harkar tsaro. Falana ya yi wannan jawabi ne yayin gabatar da wata kasida game da 'yanci da dokokin yada labarai. 

Enregistrer un commentaire

Plus récente Plus ancienne